Friday 28 December 2012

 objectives; Daliban zasu  kasance sun san gabobin furuci da muke amfani da su yau da kullum a Hausa.

Aji; jss1 

                                sunayen gabobin furuci

                Bisa yadda masana(malamai)suka binciko,akwai hakikanin cewa an taru an samu matsaya wadda take nuna cewar,gabobin furuci wasu hanyoyi ne da ake amfani da su wajen furta kowacce kwayar sauti,wannna ya shafi bakake ne ko kuma wassula ne.
                A harshen Hausa akwai irin wadannnan matakai na gabobin furuci wanda kuma kowannnensu yada da suna da koma yadda ake fadinsa da koma yadda kowacce gaba kan motsa ya yin furta kowanne kwayan sauti.Wannan ya na nuna cewar akan samu masu mafurta guda wasu kowa sukan yi kamanceceniya da juna wajen furucinsu wasu kowa kan yi hannun riga,wato sun banbanta da juna.
              kafin mu yi nisa ya kamata mudan sake duba baya kadan muga bakaken Hausa a rubuce sannan koma musan yadda zamu fade su da baki ba tare da wata wahala ba.Ga kadan daga cikin b da da h da ka da t da m da n da r da g da  kw da ky  fy da sauransu.
             idan muka dan duba wasula koma akwai iren-irensu misali akwai dogaye da kuma gajeru da koma masu aure,ga kadan daga cikin irinsu,a da i da o da u da e akwai kuma aa da ii da oo da uu da ee sannan da au da ai.
            Sunayen gabobin furuci,akwai irinsu lebba da hanka da ganda da sauransu,wayannan na taka muhimmiyar rawa wajen furta baki da wasali na harshen Hausa,zamu buda su sosai idan muka shiga cikin n aji.

Learning outcomes; Daga karshen dalibai sun san sunsyen gabobin furucida kowanne kwayar sauti yadda ake fadanta da kuma ajinsu.

4 comments: